Angeliena fim ne mai ban dariya-wasan kwaikwayo na Afirka ta Kudu na shekarar 2021 wanda Uga Carlini ya ba da Umarni kuma ya rubuta.[1][2] Taurarin fim ɗin sun haɗa da Euodia Samson, Tshamano Sebe, Thapelo Mokoena, Colin Moss da Kuli Roberts.[3][4]
An saki Angeliena a duk duniya akan dandalin kallo na intanet, Netflix a ranar 8 ga watan Oktobar, shekarar 2021.
Gabatarwa
A Afirka ta Kudu a zamanin nan, ƙwararriyar Angeliena (Euodia Samson) tsohuwar mai gadin mota ce da ba ta da matsuguni. Amma lokacin da aka gano tana da wata cuta mai saurin kisa, kuma da ɗan taimako daga ƙawayenta, ta yi ƙoƙarin cimma burinta na balaguron duniya.
Yan wasan kwaikwayo
- Euodia Samson a matsayin Angeliena
- Tshamano Sebe a matsayin Mr. Majaba
- Thapelo Mokoena as Dr. Alasa
- June van Merch a matsayin Auntie Dot
- Marciel Hopkins a matsayin Nurse Debbie
- Kuli Roberts a matsayin Tina
- Colin Moss a matsayin Lawrence Mitchell
- Nicole Amy Madell as Lily Mitchell
- Roka Carlini-Vidulin a matsayin Adrianus
- Neo Carlini-Vidulin a matsayin Stefanus
Kyaututtuka da Ayyanawa
Shekara
|
Sakamako
|
Kyuata
|
Iri
|
Aiki
|
Madogara
|
2020
|
Nominated
|
Writer's Guild of South Africa Muse Awards
|
Best Fiction Feature Screenplay
|
Angeliena
|
[5]
|
2022
|
Nominated
|
Africa Movie Academy Awards
|
Best film
|
Angeliena
|
|
2022
|
Nominated
|
Africa Movie Academy Awards
|
Best director
|
Angeliena
|
|
2022
|
Nominated
|
Africa Movie Academy Awards
|
Best first-time fiction director
|
Angeliena
|
|
2022
|
Won
|
Africa Movie Academy Awards
|
Best achievement in make-up
|
Angeliena
|
|
2022
|
Nominated
|
Africa Movie Academy Awards
|
Best actress in a leading role: Euodia Samson
|
Angeliena
|
|
2022
|
Nominated
|
Africa Movie Academy Awards
|
Best supporting actor: Tshamano Sebe
|
Angeliena
|
|
2022
|
Nominated
|
Africa Movie Academy Awards
|
Achievement in editing
|
Angeliena
|
|
2022
|
Won
|
SAFTA awards
|
Best supporting actor in a feature film: Tshamano Sebe
|
Angeliena
|
|
2022
|
Nominated
|
SAFTA awards
|
Best achievement in original music/score - feature film: Charl-Johan Lingenfelder
|
Angeliena
|
|
Manazarta
Hanyoyin Hadi na waje